Sanarwar gaggawa

Sanarwar gaggawa
ASSALAMU ALAIKUM
Yan uwa masu albarka Ku tayani yada wannan sanarwa
Jamiar Yusuf maitama sule dake kano zasu fara karatun IJMB wato karatun share fagen shuga jamia ga daliban dake koda credit uku ne zuwa hudu ko ba English da Math  in kuma mutum ya gama ya samu sskamakon da ake bukata zasu bashi level two
Saura sati daya su rufe a hanzarta daga yau 10/12/19
Wannan dama ce da yakamata muyi amdani da ita
Allah sa mu dace
Dan Allah a sanar da daliban yayan musulmi yan Kano da makwabta