JAKADIYA HAUSA
LABARAI
Wednesday, 8 January 2020
Kotun koli ta yanke hukunci akanzaben taraba ta abiya
A hukuncin da Kotun Kolin ta yanke, ta tabbatar da sahihancin zaben Okezie Ikpeazu a matsayin gwamnan jihar Abia.
Haka zalika kotun ta yi watsi da karar da aka shigar kan gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku inda ta tabbatar da shi a matayin gwamna.
Kotun ta bayyana cewa ta amince da hukuncin da kotun sauraren kararrakin zaben ta yanke inda ta ce jam'iyyar APC ba ta da dan takara a jihar a lokacin zabe.
SUPER CUP Real Madrid zata kara da valacia
Tuni kocin Madrid, Zinedine Zidane ya bayyana 'yan wasa 23 da zai fuskanci Valencia a karawar da za su yi a Saudi Arabia.
Valencia da Madrid sun fafata ranar 15 ga watan Disambar 2020 a gasar La Liga, inda suka tashi 1-1.
Tuesday, 7 January 2020
Sanarwar gaggawa
Sanarwar gaggawa
ASSALAMU ALAIKUM
Yan uwa masu albarka Ku tayani yada wannan sanarwa
Jamiar Yusuf maitama sule dake kano zasu fara karatun IJMB wato karatun share fagen shuga jamia ga daliban dake koda credit uku ne zuwa hudu ko ba English da Math in kuma mutum ya gama ya samu sskamakon da ake bukata zasu bashi level two
Saura sati daya su rufe a hanzarta daga yau 10/12/19
Wannan dama ce da yakamata muyi amdani da ita
Allah sa mu dace
Dan Allah a sanar da daliban yayan musulmi yan Kano da makwabta

Subscribe to: Posts (Atom)
- Tuni kocin Madrid, Zinedine Zidane ya bayyana 'yan wasa 23 da zai fuskanci Valencia a karawar da za su yi a Saudi Arabia. Valencia da...
- Sanarwar gaggawa ASSALAMU ALAIKUM Yan uwa masu albarka Ku tayani yada wannan sanarwa Jamiar Yusuf maitama sule dake kano zasu fara karatu...
- A hukuncin da Kotun Kolin ta yanke, ta tabbatar da sahihancin zaben Okezie Ikpeazu a matsayin gwamnan jihar Abia. Haka zalika kotun ta ...